• Ahmad Adam Algarkawy "yawan maudu ai : 2"

    nau, i :Shine sheik ahmad adam algarkawy mutumin garin Kaduna ne yayi karatunsa na Islamic kuma mahaddacin alkur anine yataso yane cikin neman ilimin addini ainda yayi karatunsa agida nigeria yacigaba da yada daawa da bude majaliss ilimi da kuma fassara littattafan manyan malamai. Da sauransu

ra ayinka nada mahimmanci