Hukumce hukumcan Ruwa

mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam

dubawa: Adam Shekarau

nau, i

Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan Ruwa
Dacewa wasu malumma sun kasa ruwa gida uku wasu kuma sun kasashi gida biyu kawai
Dakuma bayani akan halittan yin anfani da rowan da suka cudaiyya da kasa
Da wasu hukumce hukumne masu alaka daruwa masu tsalki ko masu najasa wanda wajibine musulmi yasansu.

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi

Nau'uka na ilmi: