Zikirin safe da marece
masu darussa : Salisu Ibrahim - Muhamad Awal Albani Zariya
dubawa: Salisu Ibrahim
nau, i
Zikirinda akeyi da safe da kuma marece ,kuma yana daga cikin yima allah madaukaki bauta sannan ana ambaton allah da baki kuma ana ambatonshi da gabubuwa na jiki.dagacikin fa idodinshi yana karama zuciya haske kuma yana kankaremata tsatsan zunubi. kuma zikiri yana kore shedan.
- 1
MP3 24.73 MB 2024-20-06
- 2
MP3 24.7 MB 2024-20-06
Nau'uka na ilmi: