Falalar aswaki kafin alwalla da salla
nau, i
Malan yayi bayanine akan falalar yin aswaki kafin kuwane alwalla da salla da kuma bayani aka wasu fa idodi yin aswaki da falalarsa dakuma sauran bayanai masu mahimmanci akan aswaki wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.
- 1
Falalar aswaki kafin alwalla da salla
MP3 35.3 MB 2019-05-02
Nau'uka na ilmi: