Hukumcin bawali cikin rowan da basa gudu da alwala ko wanka acikinsu

mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam

dubawa: Adam Shekarau

nau, i

Malan yayi bayanine akan Hukumcin yin bawali cikin rowan da basa gudu da alwala ko wanka acikinsu
Tareda cewa bai halittaba kuma idan rowan masu yawane basu canza launinsaba ko tdan tdanonsa ko iskansa ya halitta amma idan basuda yawa bai halittaba ayi alwalla ko wanka a cikinsu.
Da wasu hukumce hukumne masu alaka dashi wanda wajibine musulmi yasansu.

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi

Nau'uka na ilmi: