Hukumcin rishin tsalki wajan bawali
nau, i
Malan yayi bayanine akan hukumcin rishin tsalki wajan bawali tare dacewa wajibine musulmi ya kula da tsalkin jikinsa da fufafinsa dakuma bayani akan yin futsari a tsaye da kuma bayani akan tabbatuwar azabar kabari
Da wasu hukumce hukumne masu alaka darishi tsalki wajan bawali wanda wajibine musulmi yasansu.
- 1
Hukumcin rishin tsalki wajan bawali
MP3 54.5 MB 2019-05-02
Nau'uka na ilmi: