abdul aziz bin abdaal bin baz mai bada fatawa ab saudiya da shugaban majalisan malumma an haifeshi a watan zil hijja shekara ta 1330h a birnin riyadh ya rasu kafin sallar alfijiri ranar al hamis 27/1/1420h shafin malan ta intanet www.binbaz.org.sa
abubakar sha ban rukunkuwa dalibine mai karatun shariya a jamiar imam muhammed bin saud al islamiyya limamin masallacin al shaik a garin tanja kasar tanza niya yanada darussa masu yawa a talavijin afrika tv
sa id bin aliyo bin wahf bin muhammed daga kabilan al sulaiman al kahtani an haifeshi 25/10/1372h a kauyan wadi al aurain a jahar abha yayi karatunsa a jamiar al imam muhammed bin saud na musulinci yagama karatun jami a ashekara ta 1404h ya samu takardan digiri ashekara ta 1412h yakuma samu takardan zama dokta (digirin digirgir) ashekara ta 1419h
SALEH BIN FAUZAN AL FAUZAN AN HAIFESHINE 28 GAWATA SATUMBA SHEKARA TA 1935 KUMA DAYA 1 GATAN RAJAB NA MUSULINCI SHEKARA TA 1354 KUMA YANA GADA CIKIN KOMITIN MAYYA MAYYAN MALUMMA MASU FATAWA KUMA YANA CIKIN KOMITIN MASU KULA DA MALUMMAN HAJJI KUMA MAI KARANTAR WANE DAKUMA LIMAMIN MASALLACI YARIMA MUTIB DAN ABDUL AZIZ A AUNGUWAR MALAZ YANA KUMA BADA FATAWA ACIKIN REDIYO A SHIRIN RURUN ALADDARB KUMA MALAN YANADA WASU KOKARI NA BINCIKE BINCIKE NA ADDINI DA RUBUCE RUBUCE NA LITTAFFAN MUSULINCI DA FATAWA DA SAURANSU