Fatawan malan jafar

mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam

dubawa: Adam Shekarau

nau, i

– 1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu .
– 2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma hukuncin musulmi ya auri kirista ko bayahudiya , da suransu .
– 3- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu.
– 4- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu.
– 5- Hukuncin mu a lama da bankunar riba ,da wajabcin barin geme, da wajabcin hijabi gamace yayin balaganta.
– 6- Hukuncin zuwa mata masallaci ,da hukuncin shiga mata a rediyo da talavijin bada karatu , da mahimmacin iklasi .
– 7- Hukuncin a dalci sakani yara , da hukuncin mayarda sallama ga kafiri , da hukuncin gojin jinni kafin aure.
– 8- Hukuncin salatul faith ,da kuma hukuncin iyaye suhana yariyya aure, da hukuncin gayyatar arne buda baki a azumi.
– 9- Hukuncin fita tsiraici ga mace ,da hukuncin kadaituwa da mace cikin mota ko hawa saman babur ,da wasu hakkokin makobtaka.

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi

Nau'uka na ilmi: