Tarbiya a musulinci

mai bada karatu : Aminou Dawrawa

dubawa: Salisu Ibrahim

nau, i

Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aumma
Yayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiya
Tare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensu
Yana daga cikin hakkokin yara akan iyayensu samusu son allah a zukatarsu dakuma sauran mahimma darussa masu alaka da tarbiya wanda wajibine kowane musulmi yasansu

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi