Hukumcin ruwanda kare ya sayya baki acikina

mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam

dubawa: Adam Shekarau

nau, i

Malan yayi bayanine akan hukuncin rowanda kare ya sayya baki cikinshi
Yayi bayani cewa wannan ruwa sunzam najasa kuma wajibine a wanke abinda yasa bakinsa aciki so ba kuwai na fako da kasa
Dakuma hukumcin wankeshi da sabuni da sauransu
Da wasu hukumce hukumne masu alaka das hi wanda wajibine musulmi yasansu.

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi