Hukuncin wanda yacci ko yasha a mantuwa ga azumi

nau, i

Malan yayi bayani akan wanda yacci ko yasha a azumi tareda da cewa ba komai akansa zai karasa azuminsane
Dakuma wanda yasadu da iyalinsa acikin mantuwa da sauran abubuwa masu alaka da mantuwa.

ra ayinka nada mahimmanci