Yin anfani da tsarin saukar Alqurani

تطبيق ختمة - ورد القرآن للآبل

ana samun wa ainnan aikace-aikace acikin wuraran nan masu zuwa

The Publisher:

nau, i

Yin anfani da tsarin Saukar Alqurani Abokinka ne na dindindin wajen dawwama akan karatu da hararo Maanar Alqqurani kuma tsarin zai rika tuna maka karanta Alqurani da tuna maka wuridinka har yau bayan kowace sallar farilla da lokutan da da wuraren da ka ware kuma tsarin ya kunshi Tafsirin Al-siady da kuma wasu Tilawoyi haka kuma yana da wani abu na musamman na bincike da alamomin madogara da wasu abubuwanma na Musamman.

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi

karin bayani

Nau'uka na ilmi: