Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 01 ] Bangaran Tauhidi

mai bada karatu :

fassara: Junaidu Isa

nau, i

Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Aƙida ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi