Sharhin littafi al qawaid al arbaa
mai bada karatu : Malan Aliyu Muhammad Sadisu
dubawa: Adam Shekarau
nau, i
Malan yayi bayani akan ma anar qa idodin nan guda hudu dakuma ma himmacin fahimtar fawhidi ga kowane musulmi da musulma da hikimar halittan mutane da aljan da sharuttan karban ayukka da kuma sauransu.
- 1
Sharhin littafi al qawaid al arbaa - 1
MP3 38.2 MB 2019-05-02
- 2
Sharhin littafi al qawaid al arbaa - 2
MP3 19.5 MB 2019-05-02
Nau'uka na ilmi: