Tafsirin surar ma ida

mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam

dubawa: Adam Shekarau

nau, i

Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan al kawulla da yanka da farauta da alwala da wasu mas alolin a qida da wasu kissoshin annabawa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi