Akidodin al ummar musulmai

mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam

dubawa: Salisu Ibrahim

nau, i

Malam yayi bayani kan bidi،a acikin addini , yakuma banbanta stakanin bidi،a da sunna ta manzon allah (saw).
bidi،a bata kasancewa sai a cikin addini ba acikin lamurran duniyaba , san yanuna hadarin bidi a ,yakoma bada misali kan bidi،a acikin addini,sannan yattabo akidar yan shi’a da kuma hadarisu kan ahli sunna, sannan akarshe yayi bayani kan yan kur’ani .

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi
ra ayinka nada mahimmanci