Siffofin kawarijawa
masu darussa : Adam Shekarau - Jafar Mahmud Adam
dubawa: Adam Shekarau
nau, i
Malan yayi bayanine akan siffofin kawarijawa masu tsanani acikin addini yana dagacikin siffofinsu ankarin ceto da azabar kabari da alamomin tashin alqiyama, yayitsoratarwa gameda masu irin wan nan aqida awanga zamani kamar yank ala kato da sauransu masu irin wanga aqida tasu.
- 1
MP3 13.96 MB 2024-20-06
Nau'uka na ilmi: