yawan maudu ai: 13
15 / 6 / 1443 , 19/1/2022
Littafine mai magana akan tauhidi da rabaraban tauhidi da kuma cewa Tauhidi Haqqin Allahne A Kan Bayinsa da sauransu
20 / 6 / 1443 , 24/1/2022
littafine mai mahimmanci akan aqidar yan shi a dangane da alqur ani dakuma bayani akan shubuhohinsu akan al qurani da raddi akansu
littafine mai bayani akan Aqidar Taqiyya a wajen ‘Yan Shi’ada sharhi akan munin wannan aqidar da sauransu
littafine mai mahimmanci akan Aqidar ‘Yan Shi’a dangane da Sahabbai da kuma raddi akansu da sauransu
LITTAFINE MAI MAGAN AKAN HAKIKANIN WANDA YAKASHE HUSAINI Tare da Babi a kan Buratai da Gararambar ‘Yan Shi’a DA SAURANSU
littafine mai magana akan ahalul baiti a mahangar Yan Shi’a da Ahalus Sunna da sauransu
littafine mai magana akan Aqidar Ahalus Sunna da sauransu
littafin yana magana ne akan Matsayin Musulmi a wajen ‘Yan Shi’ada sauran abubuwa masu mahimmaci saninsu
littan yana maganane akan Mugun Nufin ‘Yan Shi’a ga Al’umma da sauran abubuwa masu mahimmaci saninsu
littafine mai magana akan Wajabcin Yaqar Bidi’a da wasu abubuwa masu mahimmanci
littafi mai mahimmanci akan Auren Mutu’a a wajen Yan Shi’a da matsayin musulunci dangane da wannan auran da sauransu
littafine mai magana akan Zuwan Shi’a Nijeria da sauransu
littafine mai bayani akan Aqidar Khumaini da Koyarwarsa da sauransu