yawan maudu ai: 8
22 / 1 / 1435 , 26/11/2013
Sune mafificin halittu bayan an nabawa, da matsayinsu wajen allah ,da kuma azaba gaduk wanda yacutamasu,da kuma matsayinsu awajan salaf saleh.
Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.
14 / 8 / 1436 , 2/6/2015
Malan yayi bayani akan falalar azumin Ramadan da kuma ladubbansa da hukumce hukumcan azumi da hukumcin tsayowa acikinsa.
Haramcin zina da gudun magabata gareshi,da kuma illolin zina acikin al umma.
Dalilan wajabcin sayya hijabi da nikabi ,da hadarin fita tsiraici , da kuma hadarin izgili ga masu hijabi da nikabi.
Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.
Hakkokin mace akan mijinta ,da hakkin miji akan matarsa ,da kuma halin zaman takewan ma aurata a yau, da kuma mahimmacin tarbiyan musulinci.