معلومات المواد باللغة العربية

Salisu Ibrahim - sau tuttuka

yawan maudu ai: 25

  • Hausa

    mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim

    Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aumma Yayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiya Tare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensu Yana daga cikin hakkokin yara akan iyayensu samusu son allah a zukatarsu dakuma sauran mahimma darussa masu alaka da tarbiya wanda wajibine kowane musulmi yasansu

  • Hausa

    mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim

    Hanyoyin alkairai sunadayawa :aikin dazai anfaninka To sannan ayoka nalkairi kamarzikiri, kogina rijiya ko ciyarwa,ko gina masallaci ko makarantu…da kuma ladar da ketareda haka duniya da lahira.

  • Hausa

    mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim

    Mutuwarigarkowacekuwazaimutukumazayimmutuntambayaacikinkabarinsaidanyabadaamsazaishigaaljannaammaidambaibadaamsabazaishigawutasannanimani da azabarkabaribayanmutuwaallahzaitayardamutaneyayimususakamakosannanimani da ketarewaakansiradibayanhakasaiyafadiabubuwandasukehanamutumshigawuta

  • Hausa

    mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Hadarin Bara acikin addinin musulinci akan mutun da alumma hadarin bara shine zai tashi ranar kiyama huskassa babu nama sannan mafi yawanci wadanda suke bara sune yan makaranta alkur، ani masu karatun allo. Abinda kekawowar bara rashin aikinyi da maula

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Salisu Ibrahim

    • Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada • Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban • kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali • kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi.