MAFI ALHERIN GUZURIN ZUWA LAHIRA BAYAN AYYUKAN FARILLA A BISA TAFARKIN KOYARWAR MAFIFICIN HALITTU

wallafawa :

fassara:

dubawa:

nau, i

Haqiqa na leqa cikin wannan littafi Mai anfani wanda akayima
suna da mafi alherin guziri na Dan uwa injiniya Hakam Dan
Adil zumu Al-Aqily, sai na mayar dashi littafi Mai anfani da
amfanarwa, Mai littafin ya tattara ayyuka masu falala ta hanya
Mai sauki da dadi... yadda ya koro a cikin sa maganganu, da
hadisai da labarai wanda sanya shauki, Haqiqa Qwaqwalwa ta
tayi kai komo cikin farfajiyar wannan baituka:
Yakai matarran kwakwalan mu da mafi alherin guziri
Daga karantarwan mafi alherin manzo zuwa ga bayi
Ka hada acikin sa dukkanin Abunda yake da dadawa
Na fa'idoji wanda suke haskaka zuciya da shiriya
Ubangijin al arshi ya saka maka da Abunda ya fishi
Da alheri Duniya da kuma lahira

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi

Nau'uka na ilmi: