HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI Akan muhimman darussa da suka shafi al’umma baki daya.

nau, i

Littafi ne da ya kunshi bayani akan rukunan musulunci da sharuddan Kalmar shahada da kuma tsarin karantar da al’umma, da bayani akan alwala da sallah, da kuma yadda ake shirya janaza da yi mata da tsoratarwa akan shirka, da bayanai akan kyawawan dabi’un musulunci.

Download

kafofi:

Nau'uka na ilmi:

ra ayinka nada mahimmanci