(1) "Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
(2) "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
(3) "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
(4) "Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi