113 - Suratu Al'falaq ()

|

(1) "Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"

(2) "Daga sharrin abin da Ya halitta."

(3) "Da sharrin dare, idan ya yi duhu."

(4) "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin kuduri"

(5) "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."