abdul aziz bin abdaal bin baz mai bada fatawa ab saudiya da shugaban majalisan malumma an haifeshi a watan zil hijja shekara ta 1330h a birnin riyadh ya rasu kafin sallar alfijiri ranar al hamis 27/1/1420h shafin malan ta intanet www.binbaz.org.sa
abdur rahman assa'sdi an faifeshine a kwauyan unaiza guma sha biyu ga watan muharram shekara ta 1307 kuma yarasu a shekara ta 1376 yanada shekara sittin da tara allah yajikansa yabar litattafai masu yawa wa aida yawallafa fiyeda littafi talatin a fannuka masu yawa shariya da hadisi da tafsiri da tauhidi da sauransu shafinshi a yanar gizo http://www.binsaadi.com