musa bilal makarancin al qur anine da kuma limami mai karantarda qira au i goma na al qur ani a makkah yataba zama al kalin musabaka na al qur ani a kasar dubai ashekara ta 1420h da 1433h
Malan abubakar yanadagacikin malomma masu fada aji a afriqa ta yamma musamman nageriya da nijer ,malan yayi karatu ajami ar madina ta musulunci ,malan yanadagacikin manyya manyyan malumman nageria da nijer.
makarancine daga masar ahmed abdul fattah muhammad an haifeshine a 25-8-1984 yasamu takardan digiri a harshan larabci da tarjama a birnin kahira shekara ta 2007 da sauransu
shine shirzad bin abdurrahman bin tahir bin hasan dan kufa bakurde mai bin mazhaban sha fi'i an haifeshene a mausil arewacin iraqi a shekara ta 1968 yayi karatunsa a wurin malomma dayawa a iraq da sauransu dagacikin malomman akwai: ashiehk abdul latif bin kalil assufi da ashierhk al hafiz ali bin hasan al wasabi da shiehk al hafiz al muqri abdurrazak muhammadu imarah yalimanci masallatai dayawa a iraqi da yaman da imarat
makarancin al kur anine daga kasar masar an haifeshi ashekara ta 1404h 1984 yasamu takardan shedan almin tajwidi dana shariya a jamiar azhar kuma mai karantarwane a makarantan profesa ahmed isa al mi 'i sirawi sheik hamud makaranci dan misra