Muhammad Bashir dan Aliyu dan Umar shi ne cikakken sunan Malam, kuma an haife shi a Unguwar Yola cikin Birnin Kano, ranar 27 ga watan Yuli a shekarar 1961.
musa bilal makarancin al qur anine da kuma limami mai karantarda qira au i goma na al qur ani a makkah yataba zama al kalin musabaka na al qur ani a kasar dubai ashekara ta 1420h da 1433h
Malan abubakar yanadagacikin malomma masu fada aji a afriqa ta yamma musamman nageriya da nijer ,malan yayi karatu ajami ar madina ta musulunci ,malan yanadagacikin manyya manyyan malumman nageria da nijer.