• marubuci, yawan maudu ai : 1

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  makarancin al qur anine daga a salin kasar bakistan

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  taha bin muhammed al fahd makarancin al qur anine da litattafan ilmi mai zakin murya yanada shafin kansa namusamman http://taiser.net

 • mai fassara, yawan maudu ai : 1

 • mai dubawa, yawan maudu ai : 1

  Malam Inuwa Diko, dan Alhaji Adamu B. Diko na Zaria

 • mai fassara, yawan maudu ai : 1

  Muhammad Bashir dan Aliyu dan Umar shi ne cikakken sunan Malam, kuma an haife shi a Unguwar Yola cikin Birnin Kano, ranar 27 ga watan Yuli a shekarar 1961.

 • mai dubawa, yawan maudu ai : 1

 • mai fassara, yawan maudu ai : 1

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  musa bilal makarancin al qur anine da kuma limami mai karantarda qira au i goma na al qur ani a makkah yataba zama al kalin musabaka na al qur ani a kasar dubai ashekara ta 1420h da 1433h

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  makarancin al qur anine daga kasar masar yanada qira au i guma na al qur ani

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  mustafa garbi makarancin al qur anine kuma makaho dan kasar magrib

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  hai faffan kasar libiyane ya taba zowa na biyu a musaban al qur ani mai girma a kasar dubai

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  makarancin al qur anine daga kasar al jeriya yanada karatun al qur ani a riwayan wash daga nafi ta hayyar al asbahani

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  Malan abubakar yanadagacikin malomma masu fada aji a afriqa ta yamma musamman nageriya da nijer ,malan yayi karatu ajami ar madina ta musulunci ,malan yanadagacikin manyya manyyan malumman nageria da nijer.

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  yana daga cikin sha hararrun makaran qur ani a magrib

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  dai daga cikin yan komitin al qur ani mai girma da almumukasa a kasar saudiyya kuma limamin masallacin yarima abdllah bin muhammed a riyadh

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  makaranci al qur ani dan kasar masar kuma limamin masallacin arrim a dubai

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  makarancine daga masar ahmed abdul fattah muhammad an haifeshine a 25-8-1984 yasamu takardan digiri a harshan larabci da tarjama a birnin kahira shekara ta 2007 da sauransu

 • marubuci, yawan maudu ai : 1

  shine shirzad bin abdurrahman bin tahir bin hasan dan kufa bakurde mai bin mazhaban sha fi'i an haifeshene a mausil arewacin iraqi a shekara ta 1968 yayi karatunsa a wurin malomma dayawa a iraq da sauransu dagacikin malomman akwai: ashiehk abdul latif bin kalil assufi da ashierhk al hafiz ali bin hasan al wasabi da shiehk al hafiz al muqri abdurrazak muhammadu imarah yalimanci masallatai dayawa a iraqi da yaman da imarat

shafi : 6 - daga : 1
ra ayinka nada mahimmanci