sharif abdu azim an haifeshi a kahira masar shekara ta 1964 yagam karatunsa a jami ar kahira fannin sadarwa a shekara ta 1986 ya samu digirin dkta a kanada a shekara ta 1997 shine shugaba da kuma wanda yakkafa jam iyyar risala lil a a malil kairiyya
shine shirzad bin abdurrahman bin tahir bin hasan dan kufa bakurde mai bin mazhaban sha fi'i an haifeshene a mausil arewacin iraqi a shekara ta 1968 yayi karatunsa a wurin malomma dayawa a iraq da sauransu dagacikin malomman akwai: ashiehk abdul latif bin kalil assufi da ashierhk al hafiz ali bin hasan al wasabi da shiehk al hafiz al muqri abdurrazak muhammadu imarah yalimanci masallatai dayawa a iraqi da yaman da imarat