abubakar sha ban rukunkuwa dalibine mai karatun shariya a jamiar imam muhammed bin saud al islamiyya limamin masallacin al shaik a garin tanja kasar tanza niya yanada darussa masu yawa a talavijin afrika tv
abdul aziz bin abdaal bin baz mai bada fatawa ab saudiya da shugaban majalisan malumma an haifeshi a watan zil hijja shekara ta 1330h a birnin riyadh ya rasu kafin sallar alfijiri ranar al hamis 27/1/1420h shafin malan ta intanet www.binbaz.org.sa
shine baban abdalla muhammad bin saleh bin muhammad bin sulaiman bin abdurrahman bin autman bin abdallah bin adburrahman bin ahmed bin mukbil daga al mukbil daga al rayyis al wuhaibi attamimi kakanshi na hudu shine autman yasha hara da authaimin
talavijine mai watsa sgirye shiryanta a yarukan afrika gidan talvijin yana daga cikin mahimman gidan talviji masu watsa shirye shiryan musulinci kamar dabi au na gari na musulinci da sauran darussa masu mahimmanci a rayuwan ko wane musulmi