Shine malam mahamadu albani zariya ya hardace kur ani yana yaro yanemi ilmi kakashin chek Mahmud gumi sannan yayi kartun zamani na boko yasamu shahadar koyon compita malam yarasu ne sakamakon kisan gilla da akyimasa bayan yakare karatun sahihil muslim allah yaji kansa dagafara
injiniya muhammed taufiq malamin musulinci ne a masar shi ya assasa gidan tabligi kuma mai mujallar sakon musulinci an haifeshine ashikara ta 1902 agarin al fayyum masar a aunguwar al hawatim yarasu a rana ta 29 watan shawwal shekara 1411 daidai ga rana ta 10 watan mayo shekara 1991