shine imad zuhair abdul kadir hafiz an haifeshine a madina shekara ta 1982 yasamu takardan digirin digirgir a fannin tafsiri a jmiar musulinci dake madina kuma yakasance limamin masallacin al manarataini da kuma limamin masallacin kuba a madina kuma shugaban kungiyar mahardatan al kur ani mai girma a madina da sauransu annadashi limamin sallar tarawihi a masallacin madina a shekara ta 1432