Hukuncin yadda ake suna a musulinci
mai bada karatu : Abdurrazak Yahaya Ahifan
dubawa: Adam Shekarau
nau, i
Malan yayi bayani ne akan yadda ake suna a musulinci dakuma cewa yahalitta akira mutane zuwa waliman cin abincin walima na suna kuma ya hallita ayiwa yaron suna a ranar da aka aifeshe ko rana ta bakoai.
- 1
Hukuncin yadda ake suna a musulinci
MP3 2.1 MB 2019-05-02
Nau'uka na ilmi: