Hukumce hukumcan jinin haila
nau, i
Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan jinni haila da ban banci tsakanin jinni haila da naciwo dakuma alamomin jinin haila da yadda ake kilga kua nakin al a da .
Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin haila wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu
- 1
Hukumce hukumcan jinin haila 1
MP3 41.5 MB 2019-05-02
- 2
Hukumce hukumcan jinin haila 2
MP3 25.9 MB 2019-05-02
Nau'uka na ilmi: