Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

i badodi

wanga fayili ya tattara bayanai akan rukunnan musulinci da fiqhun i badodi da azumi da hajji da hukumce hukumcen haila da jinin biki da hukumce hukumcen sallah da sallar juma a da hukumce hukumcen sallar lafila da hukumce hukumcen jana iza da hukumce hukumcen zakka da kuma goman farku na wata zil hijja da layya da sayya suna amusulinci da rantse rantse da bakance

yawan maudu ai: 243

shafi : 13 - daga : 1