Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

falalar sadar da zumunta da biyayya ga iyaye

fayilin biyayya ga iyaye da sadarda zumunta : biyayya ga iyaye yana dagacikin mayya mayyan ayukka na gari bayan kadaita allah a yoyi da hadissai dayawa masu magana akan biyayya ga iyaye da falalarsa da kuma cikin kissoshin magabata masu nuni akan falala da darajjan yiwa i yaye biyayya acikin wanga shafi zakasamu maddodi masu yawa masu magan akan matsayin yin biyayya ga iyaye da sadar da zumunta

yawan maudu ai: 2