Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

Etiquette of Seeking Knowledge

yawan maudu ai: 3

 • Hausa

  MP4

  mai bada darasi : Adam Shekarau dubawa : Adam Shekarau

  wadansu gada cikin abubuwan da aka yi hani akansu acikin shariar musulinci.

 • Hausa

  MP3

  mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

  Bayanin wajabcin bin magabata nakwarai sune sahabban manzon allah tsira da amincin allah yatabbata gareshi wajan isarda daawa da duk wanda sukabi hanyansu wanda yana dai daga bin magabata kira zuwa alkur’ani da sunna karkashin fahimtar magabata. Kuma daga hanyar magabata basu jayayya da dan bidi’a kuma basu zama taradasu kuma basu neman ilmi awajansu

 • Hausa

  YOUTUBE

  dubawa : Adam Shekarau

  wadansu daga cikin abubuwanda shariya tayyi umarni dasu wa aida yakamaci kowane musulmi yasansu domin aikatasu.