Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

sharhin sunna

shafin na maganane akan sharhin wasi litattafan sunna da sharhin wasu hadissan manzon allah a yarukan duniya masu dama

yawan maudu ai: 4

 • Hausa

  LINK

  Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi https://hadeethenc.com/app/#/list-categories?lang=ha

 • Hausa

  MP3

  mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Salisu Ibrahim

  Wanna hadisi na ummu zarri , wanda uwarmu a isha matar manzon allah take bada labarinshi ga annabi da kuma matansa, daga cikin fa idodin wannan hadisi bayani akan yadda miji zai zamo,namiji nagari mai cautatawa matarsa , dagacikin fa ida wannan hadisi kuma samun kekkiawan zama

 • Hausa

  MP3

  mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

  Malan yayi bayanine akan mahimmanci littafin dakuma cewa littafin yayi Magana akan abubuwa dayawa masu mahimmanci ga rayuwar musulmi kamar maudu ai masu alaka da ibadodi dakuma zaman takewa dakuma dabi au da ladubban musulinci dakuma sauran darussa acikin littafin masu mahimmanci ga rayuwar musulmi koda yaushe

 • Hausa

  MP3

  mai bada karatu : Ahmed Ibrahim dubawa : Adam Shekarau

  Malan Yayi Bayani Ne Akan Wajabcin Haj Da Fa Lalarsa Da Wura Ran Da Ake Kaukar Yiyyar Haj Da Umra Da Hukumcin Sayya Turare Da Abu Buwan Da Aka Hana Mahajjaci Da Hukunce Hukuncan Tal Biya Da Sauran Hukuncan Ahaj Dasuka Wajaba Akan Kowane Musulmi Ya Sansu

ra ayinka nada mahimmanci