Littafi ne mai Muhimmanci wanda ya qunshi bayani game da Musulunci da yake bayanin mafi Muhimmancin Tushensa da koyarwarsa da kyawawunsa wanda aka samo su daga Tushe na Asali shi ne Al-qur'ani Maigirma da Kuma Sunnar Annabi da kuma Saqon da aka turashi zuwa ga baki xayan Baligai na Musulmai da Yarukansu a kowane lokaci da kuma ko ina suke duk da savanin Yanayi da kuma Hali
shafin islamhouse.com maf girman shafi na da awa a yarukan duniya suna gabatarda maddodi na addini musulinci a cauta fiye da yaruka dare na duniya litatafai da sautuka da vidiyo da zane zane da sauran shirye shirye https://islamhouse.com/ha/main
Wanene ya haliccemu kuma don menene ya haliccemu? Komai na nuna cewa akwai mahalicci wanda Shine Allah, Mai cikan tsarki, Mai sunaye kyawawa da siffofi maɗaukaka, Musulmai sunyi imani da Alƙur'ani da littattafai kafinsa, sunyi imani da bayin Allah manzanni dukkansu cikinsu harda Isa aminci ya tabbata a gare shi, kuma Musulunci shine cikakken miƙa wuya ga Allah da kaɗaita Shi da bauta domin samun tsira, to ka musulunta da gaggawa domin ka rabauta.