MUSULUNCI : Taqaitaccen Saqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnanr Annabi

nau, i

Littafi ne mai Muhimmanci wanda ya qunshi bayani game da Musulunci da yake bayanin mafi Muhimmancin Tushensa da koyarwarsa da kyawawunsa wanda aka samo su daga Tushe na Asali shi ne Al-qur'ani Maigirma da Kuma Sunnar Annabi da kuma Saqon da aka turashi zuwa ga baki xayan Baligai na Musulmai da Yarukansu a kowane lokaci da kuma ko ina suke duk da savanin Yanayi da kuma Hali

Download

kafofi:

Nau'uka na ilmi:

ra ayinka nada mahimmanci