Nau'uka na ilmi

 • Hausa

  MP3

  mai bada karatu : Malan Aliyu Muhammad Sadisu dubawa : Adam Shekarau

  Malan yayibayanine akan yima allah bauta da kuma yarda da kaddara da hukumcin kafirtarda mutane da qaidodinta ,dakuma bayani akan azabar kabari da lahira ,da hukumcin karantawa mamaci al qur ani ,dakuma Waliyyan allah da bam baci tsakaninsu da Waliyyan shaitan da masu sihiri da bokanci , dakuma fa lalan sahabbai da makaminsu awajan allah , dasauran abubuwa masu mahimmaci da yakkamaci musulmi yasansu acikin addininsa da aqidarsa.

 • Hausa

  MP3

  mai bada karatu : Malan Aliyu Muhammad Sadisu dubawa : Adam Shekarau

  Bayanin akan tauhidi da shirka da wasu nau aukan shirka da wasu kefadawa acikinsu da gar gadi akansu da wasu mas aloli masu mahimmaci akan tauhidi wanda wajibine akan kowane musulmi yasan su dan gudun fadhawa acikin shirka.

 • Hausa

  MP3

  mai bada karatu : Malan Aliyu Muhammad Sadisu dubawa : Adam Shekarau

  Malan yayi bayani akan ma anar qa idodin nan guda hudu dakuma ma himmacin fahimtar fawhidi ga kowane musulmi da musulma da hikimar halittan mutane da aljan da sharuttan karban ayukka da kuma sauransu.

 • Hausa

  PDF

  Yayi Magana ne akan shika shikai guda uku wanda makamaci kowane Musulmi yasansu sune ilmi da aiki dashi da kira zuwaga allah da kuma hakuri akan cutarwa acikinsa

 • Hausa

  MP3

  mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

  Littafin na magana akan kadaita allah shi kadai, wajan bautamasa da sunayansa da siffofinsa ,da nau ukan shirka da allah , kuma tauhidi sharadhine na zaman Lafiya da shiriya ,da saukan albarkan allah ,kuma shine farkon abinda akekira gareshi ,kuma dalilinsa allah ya aiko manzonni da littaffansa.

 • Hausa

  PDF

 • Hausa

  PDF

  Littafine da mawallafinsa ya lissafo bayanai masu yawa na dabi’un maguzawa, wadanda tuni musulunci ya yi watsi da su kuma ya bayyana hatsarin da ke cikinsu a addinance da kuma duniyance, abinda yake da matukar muhimmanci kowanne musulmi ya sansu.

 • Hausa

  MP3

  mai bada karatu : Malan Abubakar Husaini dubawa : Adam Shekarau

  Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai da ma anoninsu na gaskiya da kuma hukumci maulidi da bayani akan wasu shirka da wasu musulmai ke fadawa acikinsu da bada amsoshi akan tambayoyi bayan kowane karatu.

 • Hausa

  PDF

ra ayinka nada mahimmanci