yawan maudu ai: 46
YOUTUBE 20 / 6 / 1437 , 30/3/2016
DARUSSA AKAN WASU AYUKAN ZUCIYA DA YAKAMATA KOWANE MUSULMI YA SANSU KUMA KIYAYESU.
MP4 20 / 6 / 1437 , 30/3/2016
MP4 20 / 4 / 1437 , 31/1/2016
wadansu daga cikin abubuwanda shariya tayyi umarni dasu wa aida yakamaci kowane musulmi yasansu domin aikatasu.
MP3 13 / 3 / 1435 , 15/1/2014
Yayi Magana ne akan wasu ginshikan imani da qa idodin addini da sauransu
MP3 23 / 1 / 1435 , 27/11/2013
Siffofinda mumini yakamata ya siffanta dasu wa aida kenuna alamun imani.
Hukuncin bin zuciya da azabar da allah ya tanadamasu da dalilan dakesa bin zuciya dagacikinsu raunin imani da zama tareda mutane batagari.
PDF 13 / 1 / 1445 , 31/7/2023
ABIN ZABOWA DAGA ABIN KASUWANCI MAI RIBA A CIKIN LADAN AIKI NA GARI LADAN ILIMI DA NA MALAMAI
MP4 4 / 1 / 1445 , 22/7/2023
WATAN ALLAH ALMUHARRAM
PDF 27 / 10 / 1443 , 29/5/2022
Ni’imar Riskar Goman Ƙarshe Na Ramadan
DOC 24 / 10 / 1443 , 26/5/2022
Shiriyar Annabi Yabo Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi Gameda Ƙanan Yara Da Matasa
MP3 18 / 8 / 1441 , 12/4/2020
Tunatarwa Akan Kusanta Zuwaga Allah
YOUTUBE 17 / 1 / 1438 , 19/10/2016
malam yayibayanin ma’anar kalimar matasa da abinda akenufi da matasa a musulunci da sauransu. 14
malam yayibayanin ma’anar kalimar matasa da abinda akenufi da matasa a musulunci da sauransu. 9