معلومات المواد باللغة العربية

yawan maudu ai: 2

  • Hausa

    YOUTUBE

    dubawa : Adam Shekarau

    wadansu daga cikin abubuwanda shariya tayyi umarni dasu wa aida yakamaci kowane musulmi yasansu domin aikatasu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Salisu Ibrahim

    Harshe daine daga cikin gabubuwan dan adam guda biyar,da harshene mutum yake Magana, kuma da harshene mutum yake isadda sakon zuciya ,kuma tashine yabujerewa allah yazama kafiri kokuma yazam musulmi, wannan kenuna mahimmacin harshe da hadarinsa chike furta alkairi ku sharri, sanan yayi bayani akan abubuwanda harshe yake aikatawa