Littafin Yana magana Akan MATSAYIN SALLAH A CIKIN MUSULUNCI Ma'anarta, Hukuncinta, Abubuwan da ta kebanta da su, Hukuncin wanda ya bar Sallah, da kuma falalolinta Dai dai da yadda suka zo a cikin Alkur'ani da Hadisa
SIFAR SALLAR ANNABI SAW: a cikin allo na harshen Hausa wanda aka zana bayanin sifar sallah, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, an bada bayani akan sifar sallar Annabi SAW a takaice, tun daga kabbarar harama har zuwa sallamewa, kamar kana ganinta, tare da kawo fotunan sallah a aikace, wadanda suke karin bayani.
DARUSSAN VIDIYO AKAN WASU HUKUMCE-HUKUMCEN AZUMI DA KUMA ABINDA YAKE BATA AZUMI WANDA YAKE WAJIBI GA MUSULMI YASANSU. DOMIN AZUMIMMU YA AZAMO KARBABBE WAJAN ALLAH MADAUKAKI.