Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

zikiri

fayilin zikiri da addu'a: yahada maddodi masu magana akan falalar addu'a da sharuttan addu'a da ladubbansa da kuma lakutta da wuraren da akafison yin addu'a tare da bayanin kura kuran da akeyi cikin addu'a da dalillan karban addu'a da na jinkirta karba da sauransu dakuma wasu litattafai masu magana akan zikiri da addu au'i

yawan maudu ai: 43

shafi : 3 - daga : 1