• Muhamad Awal Albani Zariya "yawan maudu ai : 6"

    nau, i :Shine malam mahamadu albani zariya ya hardace kur ani yana yaro yanemi ilmi kakashin chek Mahmud gumi sannan yayi kartun zamani na boko yasamu shahadar koyon compita malam yarasu ne sakamakon kisan gilla da akyimasa bayan yakare karatun sahihil muslim allah yaji kansa dagafara