معلومات المواد باللغة العربية

Muhamad Awal Albani Zariya - sau tuttuka

yawan maudu ai: 6

  • Hausa

    mai bada karatu : Salisu Ibrahim mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Zikirinda akeyi da safe da kuma marece ,kuma yana daga cikin yima allah madaukaki bauta sannan ana ambaton allah da baki kuma ana ambatonshi da gabubuwa na jiki.dagacikin fa idodinshi yana karama zuciya haske kuma yana kankaremata tsatsan zunubi. kuma zikiri yana kore shedan.

  • Hausa

    mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Bayanin wajabcin bin magabata nakwarai sune sahabban manzon allah tsira da amincin allah yatabbata gareshi wajan isarda daawa da duk wanda sukabi hanyansu wanda yana dai daga bin magabata kira zuwa alkur’ani da sunna karkashin fahimtar magabata. Kuma daga hanyar magabata basu jayayya da dan bidi’a kuma basu zama taradasu kuma basu neman ilmi awajansu

  • Hausa

    mai bada karatu : Salisu Ibrahim mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Kaset na(1) ma anar bidi "a acikin addini da kuma sanin mahimmacinta dakuma sanin ma anar dukkan bidi a batacce koda mutane suna ganinta keikkiawace da kuma ma anarsa aharshan larabci tareda dalilai kan haka. Dagacin abinda ke jawowa allah baya karba kuwane aiki wanda za a samu lada sannan duk wanda yakoyi dan bid a yanada kamishon laifinsa Kaset na(2)sabubbanda kekawo kirkira bidi a cikin addinin musulunci da kuma hadarinda ke cikin bidi a da kum nisantar yan bidi a.

  • Hausa

    mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Malam yayi bayanin kashe kashen jinin haila, da kuma ya ake gane jinin haila , sannan yaushene idan mace taga jinni yana fitomata a gabanta za ’acemasa jinin haila,sannan yayi bayani bambancin jinin haila, dakuma sabobbanda kesawar haka din,shine kamar yanayi , misali garinda keda ni ima yanayin tasiri na babancin haila, hakama garinda keda sanyi ko zafi , yana yin tasiri, wannan kesawar hukuncin yasha bamban.

  • Hausa

    mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Malam yayi bayani kan mahimmancin lokaci,wanda lokaci rayuwar mutum ne kuma jarine na rayuwarsa. Sai malam yayi bayanin lokaci karkashin suratul al asr , wadda takumshi al amurran addini gabadai, dakuma mahimmancin lokaci sannan akarshe ya fadakar kan ranar kiyama da abinda ta kumsa,

  • Hausa

    mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Hadarin Bara acikin addinin musulinci akan mutun da alumma hadarin bara shine zai tashi ranar kiyama huskassa babu nama sannan mafi yawanci wadanda suke bara sune yan makaranta alkur، ani masu karatun allo. Abinda kekawowar bara rashin aikinyi da maula