Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

Acts of Worship

yawan maudu ai: 43

  • Hausa

    MP3

    Bayanaineakanhukuncehukuncenruwada kuma yadda akegusarda najasa, ammaanfaragabatarda bayani ne akan Imani da kuma tuba, dominfaratsarkakezuciya.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan jinni haila da ban banci tsakanin jinni haila da naciwo dakuma alamomin jinin haila da yadda ake kilga kua nakin al a da . Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin haila wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Adam Shekarau mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan siffar wankan janaba dakuma yadda monzon allah yayyi wankan janaba da wasu kura kuranda wasu keyi wajan wankan janaba dakuma sauran bayanai akan hukumce hukumce masu alaka da wankan janaba wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan alamomin jinin ciwon mata dakuma wasu hukumce hukumcan jinin ciwo da kuma yadda ake bam banta jinin ciwo dana haila. Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin ciwon mata wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukuncin maziyyi da kuma ban banci tsakaninshi da mayiyyi da waddiyyi da kuma bayani akan cewa najasane kuma wajibine wankeshi da kuma cewa yana wajabta alwallah da kuma bai wajabta wanka amma doline awankeshi da ruwa dakuma wasu hukumce hukumce masu alaka dashi wanda wajibine musulmi ya sansu.

  • Hausa

    MP3

    Takaitaccan bayanine akan abinda ya shafi dabbar da za’a yi layya da ita, da kuma ladubban wanda zai yi layyar, da lokacin yanka layyar, dadaidai sauransu.

  • Hausa

    MP3

    Ya bayyana hukuncin sa’ayi da kuma takaitaccan tarihinsa da yadda ake yinsa, da kuma zikiran da ake yi a cikinsa.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Harun Doma dubawa : Malan Aliyu Muhammad Sadisu

    LaccaceakanaikinHajji da Umarah, da kumanau’ukansa da yadda akegabatar da kowannenau’i.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Bashir Lawal Bukori dubawa : Adam Shekarau

    malan yayi bayani akan ayukkan hajji da yadda ake aikin hajji daga farkon hajji har karshensa

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Auwal Yunus dubawa : Adam Shekarau

    malan yayi bayani akan mafi mahimmancin kura kuran da mahajjata ke fadawa acikinsu daga farkon hajji sai karshansa

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : ibrahim umar adam disina dubawa : Adam Shekarau

    tambayoyi da amsoshi masu anfani da mahimmancin akan azumin watan ramadan wanda yakamaci kowane musulmi yasansu

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanin akan hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a ramadan dakuma wasu hukunce hukunce masu alaka da haka

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayayi akan faIalar yin sahur a cikin azumi da kuma lokuttan yin sahur, wanda yakamaci ko wane musulmi ya sansu domin azuminsa yayi dai dai da sunna annabi

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayani akan hukumcin azumin kuwana daya ko biyu kafin azumin ramada taredacewa bai halittaba da wasu Karin bayanai akan haka.

  • Hausa

    MP3

    dubawa : Adam Shekarau

    bayani akan hukumce hukumcan da suka shafi musulmi a watan azumi musamman yan auwa mata

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Isa ali Ibrahim Fantami dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayani akan falalar azumin Ramadan da kuma ladubbansa da hukumce hukumcan azumi da hukumcin tsayowa acikinsa.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Malam yayi bayanin kashe kashen jinin haila, da kuma ya ake gane jinin haila , sannan yaushene idan mace taga jinni yana fitomata a gabanta za ’acemasa jinin haila,sannan yayi bayani bambancin jinin haila, dakuma sabobbanda kesawar haka din,shine kamar yanayi , misali garinda keda ni ima yanayin tasiri na babancin haila, hakama garinda keda sanyi ko zafi , yana yin tasiri, wannan kesawar hukuncin yasha bamban.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan Ladubban shiga ban daki da kuma ladubban biyan bukata a cikin daji da cukin gari Dakuma bayani akan anfiso musulmi ya zamanto koda yaushi cikin tsalki tareda cewa rishin tsanki baya cikin zuhudu Da wasu hukumce hukumne masu alaka daladubban biyan bukata wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukumcin rishin tsalki wajan bawali tare dacewa wajibine musulmi ya kula da tsalkin jikinsa da fufafinsa dakuma bayani akan yin futsari a tsaye da kuma bayani akan tabbatuwar azabar kabari Da wasu hukumce hukumne masu alaka darishi tsalki wajan bawali wanda wajibine musulmi yasansu.

shafi : 3 - daga : 1