Alamomi jinin ciwo (istihada)

mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam

dubawa: Adam Shekarau

nau, i

Malan yayi bayanine akan alamomin jinin ciwon mata dakuma wasu hukumce hukumcan jinin ciwo da kuma yadda ake bam banta jinin ciwo dana haila.
Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin ciwon mata wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu.

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi

Nau'uka na ilmi: