Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam
nau, i
Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane
Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.
- 1
Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam
MP3 6.5 MB 2019-05-02
Nau'uka na ilmi: